Lyrics

AVD on the beat Waka nake kuzo kulani Mata ya kuzo ku jani Ku kaini kogin so ku tsuduma ni Gwaska nake ni ake kira commando Da kwallo nakeyi zan wuce Ronaldo A kwana a tashi zan zarce Davido Mai galado baya harkan otondo Yan mata ki so ni zana baki Prado I go take you to London my baby Rashido Mam-ma aha mam-ma ahe Mam-ma aha mam-ma ahe This is the remix Ahaiye, mai laya iye, ga mai zamani Dan mazari maza in ban-ban uhm ban-ban Aa aa ban-ban uhm ban-ban, ha Oya shake body lokacin kune yan mata Aja da baya ai gaba a fafata Waka daga naku Zango angon mata Lilo lilo jiya nayi gashi yau na dawo Na kere masu tsuba jawo Sirri ilahu ni na kirawo Wasane ba fada ba Su oo daina gaba Allah ne ya daga ni ba boka ko malam ba Ba karfi ga mai kiba ba Bazanayo karo ba Bazana ja da duk wanda ya samu daukaka ba Eh Allah shine ya zaba Iyeh aha, koh zaku dau takuba Alale lele lele lele bama da bindiga ba IGWA da masu tsuba Bazaku kauda zabin Allah ba Iye kan kada fasa koma Mai laya ya tsare Dama bazai ja da mai zamani ba Allah yasoni Mai kina be kai labari ba Ahaiye, mai laya iye, ga mai zamani Dan mazari maza in ban-ban uhm ban-ban Aa aa ban-ban uhm ban-ban Yi murmushi ga mai sonka idan ka ganshi zaiji dadi ne Yi dariya ga mai kinka kai murmushi gabasa haushi ne Idon makaho ya bude sandarsa kunga yanzu shirme Mutum mai manta alherin da kayo masa a baya jaki ne Shuru-shuru ku dai gane ba tsoro bane fa kaici ne Ilimi ake nema baiwa koh samunshi dace ne Yawa ne, sata gidan barawo rance ne Gwarmai ne, bara a kofayi shirme ne A rausaya a dan juya waka mai suna mai laya Na riga da na duba nagano wasali kan aya Zango na riga na samu kurma yake bidan murya ولا تجسسوا malam me ya kaika gano macen tsanya Karya-karya ne mai gaskiya baya bidar lauya Dai-dai, a taka a layi dai dai Karkuji wai-wai, Zango ke raba faifai Ayi mai mai, ataka a layi dai dai Ahaiye uhm ban-ban uhm ban-ban Aa aa ban-ban uhm ban-ban uhm Mai laya ya tsare Dama bazai ja da mai zamani ba Allah yasoni Mai kina be kai labari ba Ahaiye, mai laya iye, ga mai zamani Dan mazari maza in ban-ban uhm ban-ban Aa aa ban-ban uhm ban-ban
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out