Lyrics

Don Adah Gari ya waye Yau ba wani wai waye (Ba wani kai wai waye) Nasan kun gane Gayuna da kauraye (Gayu da kauraye) Arewa ku tashi Ku saki layin wawaye (Layin wawaye) Ku biyo ni a baya Ku shigo zuga na gwanaye (Zuga na gwanaye) Manyan mata Ehh ansha packaging Sun dau wanka Ehh wai sunzo chilling Da Zango? Eh mana Zango Dance for me Zango dance Zango Eh mana Zango Everybody Zango dance Ganga na duka Suka ce "Allah ya saka" Jiya da muka dama kidan wankan Kowa ya kama Koda babu butter Kowa sai ya sanya bama Zango ne ya dawo Sabon kidane na kawo muku Manyan mata Ehh ansha packaging Sun dau wanka Ehh wai sunzo chilling Da Zango? Eh mana Zango Dance for me Zango dance Zango Eh mana Zango Everybody Zango dance Suna faduwa ko babu foul Inba wanka me zan da towel I am the coach, I am the player Babu guru babu laya Gwaska uban Dijango We dey hustle tun babu shago Masu leg work kauna ina ne? Lokacin da muke rawar awilo Lungu da sako Munci gyada mun hada da roko Malam muje mana In ka gaji matsa mana Eh mana Sautin mu nada ban mana Don Adah buga mana Mata ku karkada mana Manyan mata Ehh ansha packaging Sun dau wanka Ehh wai sunzo chilling Da Zango? Eh mana Zango Dance for me Zango dance Zango Eh mana Zango Everybody Zango dance
Writer(s): Adam. A. Zango Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out