Lyrics

Sadeeya salamu alaiki In nazo sai ki bata ran ki Na kira lambar wayan ki Kin ki dauka wai mai na miki? Na turo text a wayar ki Kin goge kin mini tsaki Sadeeya ina kaunar ki Wayyo Sadeeya Sadeeya ahh haha Naje izuwa abban ki Ya ce. "In nemi yardar ki" Na turo kawayen ki Kin ce. "Karda su dame ki" Abin yaban mamaki Shiyasa ni nayo tattaki Sadeeya gani gaban ki Da kaina ki tausaya Sadeeya, oh ooh Sadeeya, oh Sadeeya, oh ooh ooh Sadeeya mai kyan sura Kin iya taku na lura Sadeeya mai kyan kira Allahu shine ya tsara Mata kinyi masu zarra Kin wuce a ce miki gwara Mai kyan hali Sadeeya Don Allah kimin dariya Soyayyah tsanin rayuwa Na taka zanyi hayewa Wasu sun ce zai karyewa Niko nace suna adawa Don sun ganni ina ta kuwa Sadeeya ki tallafawa Ni son ki ba ja baya Tausaya min Sadeeya Sadeeya, oh ooh Sadeeya, oh Sadeeya, oh ooh ooh Ahh haa aaaah haha Dawo Umar mai sona Ina son ka har cikin rai na Ohh Sadee, Sadeeya Yarinya mai tarbiyya Kaunar ki ta kewaya Zuciyata Sadeeya Sadeeya, oh ooh Sadeeya, oh Sadeeya, oh ooh ooh
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out