Lyrics

Hamisu Breaker Auta Waziri kuke ji malam (Mahmud MD on the beat) Bukatu na basu wuce wannan ba Kin san bukatu na basu wuce wannan ba Nima bukatu na basu wuce wannan ba Bukatu na ba zasu wuce wannan ba Ni bukatu na basu wuce wannan ba Da hakori da harshe ma basu ki su saba ba Ni a tunani na, ban ishe riban ba Idan har zan ga abin so kuma ban furta ba A cikin ruwa akwai kifi Basu bidar zafi Idan so yayi zurfi, bazan ci amana ba Tunda so ya aike ni zani kai sako Kuma na karba ina tafe kaman bako Akan bukatar sa, shi sai yasa kayo roko Yanda dai ya nufa ni banki yin biyayya ba Bukatu na basu wuce wannan ba Nima bukatu na ba zasu wuce wannan ba Ya ina ta tsaida ki kin ki ki duba ni? Da so na taho don Allah kar ki bada ni Kinzo a mafarki na Kin hana barci na Komai zafin rana Zan biki ba zana tsaya ba Ina da bukata Gare ki zana fade ta Dama ki fahimta Ki bani son ki na huta Mene burin ka? Kai ba ruwan ka barni na bita Toh dai a sa lura Ko ta kashe ni babu ruwan ka Ba zata kashe ba Ba zata hana ka ba Ba zata wuce ka ba So sai ta baka Nima bukatu na basu wuce wannan ba Bukatu na ba zasu wuce wannan ba Bukatu na basu wuce wannan ba Kin san bukatu na basu wuce wannan ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out