Lyrics

Mun zama hanta da jini, soyayyace tas kawa Soyayya kan gaskiya abadan bata mutuwa Mun zama hanta da jini, soyayyace tasawa Soyayya kan gaskiya abadan bata mutuwa Hanuna rike, yan mata ke nayi hari Zan zauna dake, alkawari ni nayi shiri In har babu ke kwara ku kaini cikin kabari Nai dogon nazari nagane hadinmu dake shi zaifi daidai Nai dogon nazari nagane hadinmu dakai shi zaifi daidai Mun zama hanta da jini, soyayyace tasawa Soyayya kan gaskiya abadan bata mutuwa Baki ke fada, kune ko sai dai yajiya Wanda yake bida, sam baya saurin gajiya Kun jadada na yau din ai shine na jiya Tarago fa cikin tafiya, kaine ba chanji a gareni nidai Tarago fa cikin tafiya, kece ba chanji a gareni nidai Mun zama hanta da jini, soyayyace tasawa Soyayya kan gaskiya abadan bata mutuwa Banda kamarki ni, a baki da zuciya Kowa yasani, mun zamto daya In an baki ni, sam sam baki shan wuya Zaki kula dani, nima zan miki gaskiya Zo mu kwatanta tunda Allah sarki shine yafi daidai Mun zama hanta da jini, soyayyace tasawa Soyayya kan gaskiya abadan bata mutuwa Kazama zakara Da kai nayi fariya Matakin nasara Ance gaskiya Duk ka tatara su suka gyra ma tafiya Waye zai taro gabanka inai mai ban gajiya? Ni na amsa kira nazo gaka masoyina daidai Ke nafi kauna yan mata kinsan haka Nima kai nafi kauna a gayu kasan haka Tabbas komai nawau daukawa bance ya haka Nima komai nawau dauka masoyina nabar maka Ko ra'ayinmu guda domin mun zamto hanta da jini Mun zama hanta da jini, soyayyace tasawa Soyayya kan gaskiya abadan bata mutuwa Mun zama hanta da jini, soyayyace tasawa Soyayya kan gaskiya abadan bata mutuwa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out