Lyrics

(Beat Amjad record) (Zahradden on the beat) So shine asalin kowa Yau nayi gamo da farin duba Yau gani gabanki da gagawa Mai sona ke kika zamo haske So shine asalin kowa Yau nayi gamo da farin duba Yau gani gabanka da gagawa Mai sona kaika zamo haske Sallama a gareki ki amsa Zaya sakani farin ciki Sakon dana zoni dashi amsa Ni dake ba shamaki Ranan wanka ba'a boyen cibi Na fada miki Kece mai haskake kalbina Ruhina bawata ai sai ke Komai in zaka fada ka fade shi Da kalmar gaskiya Nasan zafin so idan ya soke jiki ba juriya Karkasa watarana a zo gidanmu Da sufar dubiya In na mutu kaine sanadi Banayin komai sai dan kai Furicin da kikai Zai sanya jikina ya kasa sukuni Kalmar mutuwa kika anbata Sam-sam haka ai yayi muni In har mutuwa ta dauki wacce nakeso Yaya zanayi? Wanan ranan itace ranan Da bazan iya komai sai dan ke Inda rai da rabo mai sona kaine jigo Tunda na rabu dakai watarana zaka zamo bango Mai zirfin nazari a rayuwa shike ganewa Mai kula da masoyi wannan shine zai dacewa Duk abunda kace nai alkawar bazan saba ba Mace mai sabawa miji wata rana Zasu kasance yan dambe (Midget mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out