Lyrics
(Beat Amjad record)
(Zahradden on the beat)
So shine asalin kowa
Yau nayi gamo da farin duba
Yau gani gabanki da gagawa
Mai sona ke kika zamo haske
So shine asalin kowa
Yau nayi gamo da farin duba
Yau gani gabanka da gagawa
Mai sona kaika zamo haske
Sallama a gareki ki amsa
Zaya sakani farin ciki
Sakon dana zoni dashi amsa
Ni dake ba shamaki
Ranan wanka ba'a boyen cibi
Na fada miki
Kece mai haskake kalbina
Ruhina bawata ai sai ke
Komai in zaka fada ka fade shi
Da kalmar gaskiya
Nasan zafin so idan ya soke jiki ba juriya
Karkasa watarana a zo gidanmu
Da sufar dubiya
In na mutu kaine sanadi
Banayin komai sai dan kai
Furicin da kikai
Zai sanya jikina ya kasa sukuni
Kalmar mutuwa kika anbata
Sam-sam haka ai yayi muni
In har mutuwa ta dauki wacce nakeso
Yaya zanayi?
Wanan ranan itace ranan
Da bazan iya komai sai dan ke
Inda rai da rabo mai sona kaine jigo
Tunda na rabu dakai watarana zaka zamo bango
Mai zirfin nazari a rayuwa shike ganewa
Mai kula da masoyi wannan shine zai dacewa
Duk abunda kace nai alkawar bazan saba ba
Mace mai sabawa miji wata rana
Zasu kasance yan dambe
(Midget mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com