Lyrics

Bankwana dake zanyi Muyi rabuwar dalili Domin kin guje ni Nima zana barki Ashe so makaho yake mai wahalar da bawa Na dau zuciya na bar mata tayi ta min dagawa Ta yaudare da zaki da baki ta lasan alawa Na gama bata yarda sai daga karshe ta guje ni Koh kauna akwai wahala ki sani so wajibi ne In kin barni ma wani zaki ki nema can ku jone Zaki gani cikin kwarya take in dai alhaki ne Zancen duniya labari wataran zan taka tsami Duk mai tambaya kan so ya min zan ba shi amsa Nauyin da so daban da na kauna kamar silver da tasa Kar ka bi farfari na ido, fara'a, kallo da kisa So ba haka ne ba Ni gashi dasu aka yaudareni (Mixed kobincus) So in ya zamo cuta hakuri wai magani ne Ni da na zurfafa fadan haka ya za ayi na gane Burin zuciya dace da abin da kike bida nake Amsar zata zo Kulle naka mai neman bayani Da kai rashin abun da kakeso Karda ka so ka gan shi Domin da kun hadu ciwon da ya sa ma zaya tashi Zafi a rai cikin zuciyar ka kamar an daure kaushi So da dafin da bashi barin jiki nai yakini Bankwana irin na masoya Akwai zafin bala'i Baijin magana sai sanda ya tarar da sa'i Babu babba babu yaro yana tsofaffi kara'i Babu gwani a so Mu so shine makura a gare ni Bankwana dake zanyi Muyi rabuwar dalili Domin kin guje ni Nima zana barki
Writer(s): Nura M. Inuwa Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out