Lyrics

Ashe Ashe Ashe ma Ashe Wayyo Allah Abunda masoya suke fada wa junan su karya ne (ashe) Ni bazan iya rayuwa ba kai ba nagane zance ne (ashe) Aka taba nima ina fah ji a jiki na a duk bige ne (ashe) Na baka rai na da zuciya aikin na karshe ne (ashe) Ni zan kashe kaina idan na kwan' biyu banjin motsin ka Idan babu kai sai rijiya ko za a min duka (ashe) Ko yunwa nake ji sai naji koshi da naga hoton ka (ashe) Da koh kaji ana baby, honey an samu mai tsoka (ashe) Nai masoyiya Mommy Ta mayar mini kimi Sakagaon da bai da limami Dokin da bai da linzami Falfala kanta nata fadi San da taka man na karya ne (ashe) Ashe Zahiri abudu badini koh sai Allah Kaga mutum ya nai ma so a fili kamar ya ma sallah Ashe zuciyar sa baka ce akwai sharrikan da ya kulla Manufarsa zai cinma da ya samu gu ya ma illa Gani da kamar nine Nida ita min jone Ka ganmu kace kawaye ne Wasu suce amarye ne Yadda ni nake jin sonta a rai Taron ta karya ne ashe Ni koh a santa na rufta Buri nake na aure ta Yawo nake da hoton ta Farinciki da na ganta Da an furta sunan ta sai naji ina nishadi Wai ashe Ashe Eh anyi walkiya anyi walkiya anyi walkiya malam Anyi walkiya an goge lamarin samman bukka Beraniya uwar sata Ashe da naje da ta dauka Naje gida iyayye na suka ce ya batu na auren ka? Yau mukai da kai za muje gidan su Mommy budurwarka Kai muke jira damman dan kazo ka kai mu a motar ka Sai na ce dasu, "Motar Mommy ta are ta, ta dauka" Mamana ta ce min, "Ba komai je ka dau ta abban ka" Cikin hanzari na dauko motar Kawu ya ce, "In tuka" Mun je gidan su kun tau ne Aka ce, "Suwa ne ne" Mu ka ce. "Baki ne" Babansu ya leko ya ce, "Ashe yan uwan su Mommy ne" Tirka-tirka sirri na ne Rabiu koki sarkin kidi kashe Sky record family
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out