Lyrics

Kai ne farincikin rai na Kai nake kauna Da nasani ashe kyaiya ce Daure ka yafe min Kullum idan ina zaune Toh kai nake zance Na kasa gane me ke damu na Dan ka na susuce Na saki raishe Na rike ganye Gashi nai kwance Shi wanda nafi ba wa amana So dai yai ya kwace Na kasa gane mai kauna ta Sai yanzu na tantance Duka hada da zagi fansa A dare zuwa rana Nai dana sanin Soyayya da wanin ka ban dace ba Samun nasara Hakuri tushen ta ba zance ba Zan iya mutuwa A guri in har ka fada baza kayi min ba Ni dai kuskuren afuwa kai min bazai rage komai ba Da nasani kyaiya duk wanda yayi ta ba da ganan ba Ya mai martaba Yafe man laifin da nai na tuba So nayi mai shigar sauri Amman garin ya yau tsauri Na fasa inyi mai tsari Yau gashi banji dadi ba Da nasani na yo farko Nai kuskure sanin da Yau gani babu mai iko Shi so dai yayi man damba Kai afuwa garin yafi Dan so ya daina min zafi In ka ki sai nai dawafi In roki rabbana sarkin mu Kin tsane ni babu dalili Ban san me uzurin ki ba Naso ki babu misali Amman ke baki ganshi ba Na roke ki iya roko Amman a so baki ji shi ba Duk wanda yaki ka a farko Toh koh bazai taba sanka ba Bazan yarda da ke ba So bazanyi na dole ba Ke kin miniuzuri Da fara san ki a rai na sa gaba Baza na koma ba Ramin da bai bulewa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out