Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Umar Big Show
Songwriter
Lyrics
Kai ne farincikin rai na
Kai nake kauna
Da nasani ashe kyaiya ce
Daure ka yafe min
Kullum idan ina zaune
Toh kai nake zance
Na kasa gane me ke damu na
Dan ka na susuce
Na saki raishe
Na rike ganye
Gashi nai kwance
Shi wanda nafi ba wa amana
So dai yai ya kwace
Na kasa gane mai kauna ta
Sai yanzu na tantance
Duka hada da zagi fansa
A dare zuwa rana
Nai dana sanin
Soyayya da wanin ka ban dace ba
Samun nasara
Hakuri tushen ta ba zance ba
Zan iya mutuwa
A guri in har ka fada baza kayi min ba
Ni dai kuskuren afuwa kai min bazai rage komai ba
Da nasani kyaiya duk wanda yayi ta ba da ganan ba
Ya mai martaba
Yafe man laifin da nai na tuba
So nayi mai shigar sauri
Amman garin ya yau tsauri
Na fasa inyi mai tsari
Yau gashi banji dadi ba
Da nasani na yo farko
Nai kuskure sanin da
Yau gani babu mai iko
Shi so dai yayi man damba
Kai afuwa garin yafi
Dan so ya daina min zafi
In ka ki sai nai dawafi
In roki rabbana sarkin mu
Kin tsane ni babu dalili
Ban san me uzurin ki ba
Naso ki babu misali
Amman ke baki ganshi ba
Na roke ki iya roko
Amman a so baki ji shi ba
Duk wanda yaki ka a farko
Toh koh bazai taba sanka ba
Bazan yarda da ke ba
So bazanyi na dole ba
Ke kin miniuzuri
Da fara san ki a rai na sa gaba
Baza na koma ba
Ramin da bai bulewa
Lyrics powered by www.musixmatch.com