Lyrics

AMG boy record Eh al'amarin soyayya yana fah damuna Ni al'amarin soyayya yana taban raina Ku duba kuga ta yadda aka lamarin kauna A yanzu so yayai wuya da kayi kasha wuya Dumin ko ba gaskiya so masifa ne Ya saka ciwon zuciya Toh kaga ya zamto tsiya Ni na fada so na yanzu ya zamo hauka Samarin sun sukurkunce Yan matan ma ka tantance Babu guda wace zaka gani da samari guda Wayyo soyayya Ina ta tinani a kullum me amfanin yaudara? Banda wuya ba guda daya zaba Me amfanin ka tara yan mata da yawwa domin yaudara? Ka rike guda zaka samu dukan nutsuwa Cikar soyayya kuyo za yafi kawa Idan da rabo sai kuyo aurenku na sunna Sone soyayya babban hadari Zuciya ta dishe da soyayya ba hakuri Soyayya yanzu ta zamo sai a Allah a duniya Wai shin yaya zakuyi tunda kunsa so da zanba? Yan mata har samari abuda kuke baiyi kyau ba Gobe kaje gun Fadeela Jibi kaje gun Wasila Banda wa'inda kake kira a waya baka san adadin su ba Wanda kake son kasota tsakani da Allah Kema kibi wanda yasoki naga bashi da ila Ki daina tsalle tsalle Ki kama mai sanki Ki duba da kyau zaki samu na gaske gareki Koda sun kai guda dari dau dai ra'ayinki Karki raunata zuciya don son ranki Ki zabi guda daya Kaima ka rike guda Soyayya zata zauna a zuciya tai yado Kun ci ribar so
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out