Lyrics

A mg boy record Abun da nai nema a gunki na sama Ban fita ba nima sai da hutata Ki gyra dankwalinki ya kalli fuskata Kana da hula kaima sai ka setata Babu mamaki so ba'a mai wauta Gareka yau nima na baje hajata Zuciyata ta aminci sai dake zatayai zama Wanda kaso shi ya soka, ku ji dadin rayuwa Nima zuciyata ta aminci sai dakai zatayai zama Wanda ya soka, ka so shi, kuji dadin rayuwa Sanki nake nema, zaki amince mun Karki butulce mun, ki ki karba ta Kai na fito nema, har na amince ma Kar kaji ba dadi, zanayi ma gata Tunda kina so na, zo ki ji zance na Baki zama rana, autar mata Ban ga dalili ba, ban rasa huja ba, ban yi asara ba in nayi ma bauta Naji ana cewa na fiye gagawa, sanki yake sawa in sake hanya ta Komai suka ce bar su, soyayya ce, komai kayo kaina tabbas ka kauta Sanki nei, har ya ja ni Ni dake, kwai bayyani Rai da buri, karki bar ni Sanki na hauhawa donko babu tsani Ina dake, na wuce raini A zuciya take a ganmu abar mu Amfanin nema rabonka ka samo In ka dawo gida furarka na damo Sanka a raina yana gudu kamar zomo Yadda nake jinka ko na tafi zan komo Ba mafarki ba, ba tinani ba Sanka a zahiri nakeyin sa in kaji
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out