Lyrics

Mu gaida Salma, Salamatu gimbiya sarauta autar mata 'A gaida salma, sannun ki salma Salam 'alaikum Salamatu Kinji dan bayani "Ina da zance amsa zani so ku bani" Ina ya Salama 'a mata kunji nai biyani Kida da busa ga jita mai sauya launi Mu gaida salma mai darajar da nai yaqini Ku tashi mata kuyi ta rawa cikin sukuni Cikar gari neh in 'a garin ana da Salma 'A 'a Salma gimbiya che mu mun santa mumuna che Salma jaruma che mai nasara da arziki che Salma yar gida che komai tayi shi ya dace Sannunki Salma kyan halinki ne ya biki Sannunki Salma kin dace da arzikin ki 'A baiwa Salma mota ko 'a bata doki Sannunki Salma sai fara'a da yan uwan ki Allahu rabbi gatan Salma diyar sarakuna che Salma Diyya ta maluma che Salama Farin jini yana gun Salma Ado na gaske na wajen salma Shiga kala-kala sai Salma Ina ta godiya Salma Dubu-dubun kawaye Salma Dubu-dubun masoyi sai Salma Dubu-dubun kudi sai Salma Dalla-dalla a hanun Salma Ku tafa hanuwa ga Salma Ku dinga jinjina wa Salma Dan ba irin ta mata Salma Tafiya irin ta mata Salma Halin kwarai da kyauta Salma Mahassada ku kyale Salma Sai da Illahu lamarin Salma Gari gari ana jin Salma Gida gida ana san Salma Alfaharin ta mata Salma Alfaharin maza ma Salma Take da Salma ni ke da Salama Nassara taza ma cikin al'umma Zama gare ta sai ta dafa Mu gaida Salma, Salamatu gimbiya sarauta autar mata
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out