Lyrics

M. Shareefi (Don Adah) Kin dauki zuciya Kin tai da hankali na A kan ki gaskiya Ban canza ra'ayi na Bani da lafiya Kizo da magani na Kira nake tayi waigo oh-oh Kizo ki fidda ni a kogo oh-oh Kice dani in zo hoo oh-oh Inzo ki lullube ni da bargo Ranar aure namu yazo Masoya namu ina muku zo, zo Soyayya tai riba Ku taya ni mu gode Rabba Har abada ba mayi rabo ba Ban ganin kowa (sai ke) Sannu kyakkyawa (ke-ke) Kin saka ni ina haske (haske) Zo mu kwashi ruwa ni da ke Kullum mafarki na Kizo cikin gida na Dake ayi mana aure Mu dinga komai tare Muyi girki Muyi wanka Mu ci abinci Muyi barci Ranar aure namu yazo Masoya namu ina muku zo, zo Soyayya tai riba Ku taya ni mu gode Rabba Har abada ba mayi rabo ba Ina ta jiran ki Kafin na san ki Kafin na gan ki Na kamu da son ki A raina na saki Ina ta tsaran ki Ba kamar ki a kyawo Na fada kiji yewo Kin saka ni tunani Kyan ki ya rikita ni Kin zama autar mata Za ki ga karshen gata Allah bamu kariya Muyi zaman mu lafiya Tarayyar guri daya Lahira da duniya Ranar aure namu yazo Masoya namu ina muku zo, zo Soyayya tai riba Ku taya ni mu gode Rabba Har abada ba mayi rabo ba Ga ki nan Ga ni In baki nan Ba ni Inda kike nan zani masoyi Ah-ah, ah-ah, ah-ah, ah-ah Oh-oh, oh- oh, oh-oh, o-oh
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out