Lyrics

Harsashe na soyayya sun nuna ba karya ce ba Hakama masu iyar magana zance na ba shirme ne ba Cece kuce da kayi kan soyayya ba kima ba Ka tsaida gaskiya kan soyayya ba karya ne ba A so da kaunar juna, zanso ace kin tausaya mun Komai wuya da dadi, ni dake ace bazamu rabe ba A so da kaunar juna, zanso ace ka tausaya mun Komai wuya da dadi, ni dakai ace bazamu rabe ba A so da kauna da amana, zuciya tana son lalashi Kwalwalniyar soyayya ta shige mini ruhi na Asalam da salama nazo gunki ni bada yaudara ba Harsashe na nuni kan soyayya ba karya ce ba Zarar bonu maganar ilimi, jahili bai gane ba Sannu, sannu bata hana rana zuwa sai muyi duba A so da kaunar juna, zanso ace ka tausaya mun Komai wuya da dadi, ni dakai ace bazamu rabe ba A so da kauna da amana, zuciya tana son lalashi Kwalwalniyar soyayya ta shige mini ruhi na Zo mu zauna, tamkar zo mu saba ne dan baba Zamantakewar juna kai sai hakuri indai mun duba Fushi dakai ni a soyayya tabbas bazana iya ba Na zuciyata ta amince dakai bazata ce naka a'a ba A so da kaunar juna, zanso ace ka tausaya mun Komai wuya da dadi, ni dakai ace bazamu rabe ba A so da kauna da amana, zuciya tana son lalashi Kwalwalniyar soyayya ta shige mini ruhi na Komai tsiyar dan tsako bazaya haike wa dan shaho ba Duk wata kurwa ta kare a gaban kura bazai iya ba Tungu mugun ciwo, ai dole abar ni dake yar baba Farar tunfafiya, diyan sarki, nazo in gaida yar babba A so da kaunar juna, zanso ace ka tausaya mun Komai wuya da dadi, ni dakai ace bazamu rabe ba A so da kauna da amana, zuciya tana son lalashi Kwalwalniyar soyayya ta shige mini ruhi na A so da kaunar juna, zanso ace ka tausaya mun Komai wuya da dadi, ni dakai ace bazamu rabe ba A so da kauna da amana, zuciya tana son lalashi Kwalwalniyar soyayya ta shige mini ruhi na Cece kuce maganar banza ni akanka bazan dauka ba Komai wuya, komai dadi alkawarinka bazan yar da ba Ruhin jinkina na kaunarka kuma don bazai daina ba Atafo mar fare nayo gishewa kwalwalniya ba A so da kaunar juna, zanso ace ka tausaya mun Komai wuya da dadi, ni dakai ace bazamu rabe ba A so da kauna da amana, zuciya tana son lalashi Kwalwalniyar soyayya ta shige mini ruhi na Burina nane aure mu raya sunnar manzo babba Falalar auren soyayya, zama dake bazamu rabe ba Dare da rana muyita salatin manzo allah babba اللَّهُمَّ صلّ على ga daha manzo na babba A so da kaunar juna, zanso ace ka tausaya mun Komai wuya da dadi, ni dakai ace bazamu rabe ba A so da kauna da a amana, zuciya tana son lalashi Kwalwalniyar soyayya ta shige mini ruhi na
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out