Lyrics

So da amunta Mutunta na furta tawa Na zama taka Na ganka na bika nawa Zo Zo Ki taimake ni kibani wurin zama Madaciya ta zamanto min zuma Ki gane so ba'a yinsa mutum daya Ka taimake ni kabani wurin zama Madaciya ta zamanto min zuma Ka gane so ba'a yinsa mutum daya Ni dai dake nake amsar gani Matso ki dan tsaya Yau zuciya naji zatayi rauni Nai miki magiya Nazo gareki kiban umarni So zana tambaya Yakai min har kasa zo tashe ni Dake kadai nake bana gayya Maza ina suke? Indai gaka Wa zaya cin maka? Na sallama maka kaina zakka Da rai na bar maka Mai karyata maka sosa hauka Na bayyana maka Hannu rike mini amsa jani Har zuci har baka kaine yaya Zo Zo Zo Zo Yau matsayar mu dake takai ma (Zo-zo) Zanyi riko da matakan girma (Zo-zo) Zan haskaki ki zamto kurma (Zo-zo) Kin rike naki da tafin dama Zo muka rushe turakun karya Ba'a raba mu dakai duk rintsi (Zo-zo) Kona kuje maka in hau tsantsi (Zo-zo) Naji kiran wasu duk nai watsi (Zo-zo) Karda zuma naji tai min zartsi In na fito ka rufa min baya Ki taimake ni kibani wurin zama Madaciya ta zamanto min zuma Ki gane so ba'a yinsa mutum daya Ka taimake ni kabani wurin zama Madaciya ta zamanto min zuma Ka gane so ba'a yinsa mutum daya
Writer(s): Moussa Boube Harouna Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out