Listen to Cika Form (feat. Wizkay & Aliboss) by Ngulde

Cika Form (feat. Wizkay & Aliboss)

Ngulde

Disco

1,265 Shazams

Lyrics

Aliboss, Aliboss Ngulde Call me Wizkay Baba Mazan fama Party ake, ana party (fire me bazooka) Party ake, ana party (Big Producer) Munyi wuyan gani, munyi tsada (munyi tsada) Mun ga bakin jini, mun ga kyama (kai mun ga kyama) Yanzu ko munyi bul, kai hamdan kathiran Kai toh, كُن فَيَكُونُ Kafin ku gan mu sai kun cika form (sai kun cika form) Sai an cika form Yanzu ganin mu sai an cika form (sai fah kun cika form) Sai sun cika form Yanzu ganin mu sai an cika form (sai sun cika form) Don mun ci bakar azaba Mun banu Yanzu fah munyi eh! Kai har mun sanu Dan hakin da kuka raina (raina) Yana da gida a Madina (a Madina) You can call me Aliboss na Madina I'm unavailable And I'm unaffordable Gashi I'm unavoidable Kai, unbelievable Sun kiran a waya (sun kiran a waya) Wai nawa zasu biya? (Wai nawa zasu biya?) Nace "Miliyan nawa zasu iya?" Suka ce, "In turo da aza" Tashi daya ten million suka sa Nayi wuyana gani, nayi tsada (nayi tsada) Ina da kudi da yawa, kullum sai naci kaza Munyi wuyan gani, munyi tsada (munyi tsada) Mun ga bakin jini, mun ga kyama (kai mun ga kyama) Yanzu ko munyi bul, kai hamdan kathiran Kai toh, كُن فَيَكُونُ Kafin ku gan mu sai kun cika form (sai kun cika form) Sai an cika form Yanzu ganin mu sai an cika form (sai fah kun cika form) Sai sun cika form Yanzu ganin mu sai an cika form (sai sun cika form) Don mun ci bakar azaba Mun banu Yanzu fah munyi eh! Kai har mun sanu Daga WhatsApp sai WhatsApp (WhatsApp) Daga IG sai TikTok (TikTok) Daga daki sai daki (daki) Ai mu bama yawo (bama yawo) Indai za'ayi dole sai dani Yara-manya suna gaida ni In na fara ba mai tsaida ni Baba na shirya maida martani Toh, yanzu ganin mu sai da ticket (sai da ticket) Muna harbi ko babu bullet Yanzu Arewan sai da connect Shi ko music din sai da suicide (sai da suicide) Mun yi wuyan gani, suko sunyi arha Yanzu, suna son ganin mu ammah munyi tsada Ana party, ana party Ana party, ana party Ana party, party ake Ana party Sai an cika form Sai an cika form Sai an cika form Kafin ku gan mu sai kun cika form
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out