Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Ngulde
Performer
COMPOSITION & LYRICS
ibrahim Abdullahi
Songwriter
Lyrics
Okay rifey
4-4-2
Emalawawo, combey
Ayi, yin shine
Yin shine
Ngulde (ya?)
N-gulde (haa)
Ana party, ana party (Big)
Ana party, ana party (producer)
Zuwan mu Kano fa, Kano fa, Kano fa wallahi mun ji dadi fa
Zuwan mu Kano fa, Kano fa, Kano fa wallahi mun ga gata fa
Zuwan mu Kano fa baba ka share wallahi mun ci dadi fa
Zuwan mu Kano fa ina gaya maku wallahi mun ga yanmata
Mun ga fara a TikTok (TikTok)
Mun ga baka a Zoo Road (Zoo Road)
Mun ga fara a TikTok
Mun ga baka a Zoo Road
Harrr wata tana, muah
Wata tana (eh)
Wata tana (kai)
Wata tana
Wata tana
Bari baba share mun ga yanmata
Kai dodo, Ngulde ya zama dodo (haba kai)
Kai dodo, Ngulde ya zama dodo
Bina suke yi hoto
Dodo, Ngulde ya zama dodo
Bina suke yi hoto
Muka je ta gurin Amuscap (Amuscap)
Amuscap ya bamu p-cap (p-cap)
Sukar ta bamu advert
Bilal Villa ya kai mu Shoprite
Zuwan mu Kano fah
Kano fah, Kano fah, Kano fah
Manager yazo da um-um-um
Ni kuma lokacin ina ap (toh, toh-toh)
Ni da nashi nemo mata sai da naje fah har Bauchi
Yin shi muna ta harkoki
Ta kula dani kamar sarki
Can sai na zame kasa kamar santsi
Bi jiki, buduri
Kai, yau fah ana shagali (yin shine)
Buduri, bi jiki
Yau fah ana shagali
Muah, muah-men (muah)
Muah, muah-men (muah)
Muah, muah-men
Nayi mata kiss-kiss (kiss)
Muah, muah-men (muah)
Muah, muah-men (muah)
Muah, muah-men
Nayi mata kiss-kiss (kiss)
Kai dodo, Ngulde ya zama dodo (haba kai)
Kai dodo, Ngulde ya zama dodo
Bina suke yi hoto (haba kai)
Dodo, Ngulde ya zama dodo
Bina suke yi hoto
Muka je ta wurin Amuscap (Amuscap)
Amuscap ya bamu p-cap (p-cap)
Sukar ta bamu advert
Bilal Villa ya kai mu Shoprite
Zuwan mu Kano fah
Kano fah, Kano fah, Kano fah
Manager yazo da um-um-um
Ni kuma lokacin ina ap
Zuwan mu Kano fa, Kano fa, Kano fa wallahi mun ji dadi fa
Zuwan mu Kano fa, Kano fa, Kano fa wallahi mun ga gata fa
Zuwan mu Kano fa baba ka share wallahi mun ci dadi fa
Zuwan mu Kano fa ina gaya maku wallahi mun ga yanmata
Mun ga fara a TikTok (TikTok)
Mun ga baka a Zoo Road (Zoo Road)
Mun ga fara a TikTok
Mun ga baka a Zoo Road
Harrr wata tana, muah
Wata tana (eh)
Wata tana (kai)
Wata tana
Wata tana
Bari baba share mun ga yanmata
Kai dodo, Ngulde ya zama dodo
Kai dodo, Ngulde ya zama dodo
Bina suke yi hoto
Writer(s): Ibrahim Abdullahi
Lyrics powered by www.musixmatch.com