Listen to Sai Naga Mata Ado Gwanja by Dj Nelly

Sai Naga Mata Ado Gwanja

Dj Nelly

Afro-Beat

173 Shazams

Lyrics

Taro bai amsa taro sai naga mata Da idon ganin kurna ko magarya Sama, kai Nace Taro bai amsa taro sai naga mata Dan da uwa ake siyo murhu ko tukunya A'a ba laulayi ba Ba tautausayi ba Wasa da rayuwa bazai kyau dani ba Ba tagomashi ba Ba arashi ba In abin sha ya kare Shin me za'ai da kwalba Ba son zuciya ba Ba kuma ra'ayi ba Duk dadin inuwar gemu Bata kai magokaro Tunda har na dauko Zana hau na sauko Na isso gidan Toh taka rawar ku mata, sama Kai, tunda Gwanja nazo Ku tashi ki daina kunya Daga Yaro musical studio Nake sai ku juya Ku girgiza kuyi gaba ku taho da baya Daga zaune ma ana taka rawar musaya Ni naga yan cikin dangi chanchagarya Fagen rawa karku yarda a barku baya Ku raben kala tsakanin kanya da duniya Gangar na Gwanja Mai sa a tina da baya Duk randa zana doka Ban mance mata Sama, aha kai to fah Yan matan bikin ga wayayune Mazan bikin ga yan gayu ne Dattawan bikin ga du manya ne Duk maganar da zasuyi dai-dai ne Sunfi na cikin kasa Ta yamma da Nigeria Sunfi na cikin kasa Kudancin Liberia Sunfi na cikin kasa Arewa da Algeria Sunfi na cikin kasa Gabas da kasar Niger, ashe Ba shugaban kasa ba gomna Ba babba babu masu biyayya Ba mai fadin a hau kan hanya Ba wanda zaya ce maka "Kayya" Garin daka da turmin danya, sama Rana ta kwala-kwalar mudu na aiki Ku bude idon ku mai bacci ke mafarki Kalamar in sonku tayi daban da naki Makeri mai wuta auduga sai masaki Karya da gaskiya ko wane nada doki Sai an taba ni sanan zan dau mataki A gidan gida Zani cikin gida na In nai ginin gida Ciki zan sanya mata, sama Wata ran ta kama mai kamu inta kamo Wata ran ta dauki mai dauka Harda ganmo Wata ran ta shanye mai shanyewa Da romo Wata ran da damki mai damawa Ta damo Wata ran ta cafke mai timowa Ta timo Wata ran ta kan bi Mai kamowa ta kamo Yanzu damu ake yi Gobe idan ta komo Ko bamu so haka Dole muje mu huta, hayya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out