Listen to Kumori Lokacin Ku Mata Ado Gwanja by Dj Nelly

Kumori Lokacin Ku Mata Ado Gwanja

Dj Nelly

Afro-Beat

Music Video

Kumori Lokacin Ku Mata Ado Gwanja
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Akwanga Gwanje Ancho
Akwanga Gwanje Ancho
Songwriter

Lyrics

A'a, ku mori lokacinku Kunji mata Saboda wata rana Baku bane ba Nace, "Ku mori lokacin ku" Kunji mata Saboda wata rana Bamu bane ba, sama Mun san daga ina muke Bamu san gun zuwa ba Mun san me muke Bamu san meza muke ba Tsini na kifiya bai kai ido ba Mu iya jan zaren mu Ba zan so ya katse ba Haba Mace mai ado kan dara In dai adon tai Hakuri dakan hakura Koda fushin tai Oh-oh karki min satar Ciyawo da ban tai Duk maganar marar magana Baza'a ce yanai ba, haba Ahayye iyelere ruwa Gatan matsinci Makoci ashe kan zama Gatan makoci Da harshe ake rarabe Dacin madaci Wanda idonsa bai gan mu ba Bai san muna nai ba Iye indai bayyani kake Ba kuskure ba Indai azanci yazo Ba'a ki ji ba Da tsinke ake tozali Ba dan buda ba Na shiga na fito nai fito Bana iya ba Iye in gidan shiga ya zube Sai an katange Mai igiya yasan ya ake Duka da zarge Kai mai salon tafiya Sirka da waige Dau karamin ka kyale yawwa In ba naka ne ba Nai godiyar mai duka Sarkin makafi Shine yayo mai ido Shi yayai Makarfi Kuma yayi Zango Kano Kuma yayi Kurfi Kuma yayi manzon duka Bai mai sa'a ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out