Lyrics

Musax mix Wacece? Maryama Zuciyace taki nutsuwa Zata jefa ni yin dimuwa Naga sifar ki ban mantuwa Bani kyale ki nai rantsuwa Sanki na kamu bai goguwa Zo ki amsa ba bar damuwa Duk kalami ke nayiwa Kinji Maryam ke nai kewa Kunga Maryam (na samo) Kunga Maryam (na samo) Kunga Maryam (na samo) Kunga Maryam (na samo) Na amince bazan gaji ba Banga laifi a hankali ba Nai rashinki bazan rayu ba Tunda so dai bazai boyu ba Toh bayka so ya kada ni ba Tunda kinsan bazai kwatu ba Har a raina bayka chanju ba Maryam kin zam cikon rayuwa Na samo Na samo Kunga Maryam Na samo Maryama, Maryama Maryama ke guda daya ce Maryama, Maryama Neman ki zanyi ko kin bace Maryama, Maryama Maryama koko sai na mace Maryama sai tinani nake Ya maida dani kamar wani ice Maryama zuci kuna take Taso na ganki in kin wuce Duk matsayin yabo kin cike Surarki ce abar sha'awa Maryam kadai nake tambaya Kaunarki ce tamin mamaya Dab dake naso in tsaya Kiban abin da zan godiya Toh sanki ne yasa min kayya Na maida ke abar tutiya Sirri na zuci shine fiya Ki fid dani cikin damuwa Kunga Maryam (na samo) Kunga Maryam (na samo) Kunga Maryam (na samo) Kunga Maryam (na samo) Musax mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out