Lyrics

Soyayya asalina Ta ratsa min jinina Menene matsayina? Da kar rana na kwana A raina naji kuna Karshe sai kinji kaina (Musax beat) Akwai sirrin akan harshena dazan aiki Tinani ne yake damuna dana farka Zo ban taki cikin ruhina akwai shuka Da kallonki idanuna duka sun dauka Kiban amsar kalamai domin nasha iska Zufatace ka nunin na fada cikin sarka Kaunar ki a raina ta kama ni Na bita na dinga jin rauni Nabarki wa zaya seta ni? In kin amince ki fito gani Zanyi rikon ki da amfani Baby (ke kike mini so) Baby (ke kike mini so) Baby (ke kike mini so) Baby (ke kike mini so) Bana ganin kowa kece A zuciyata In kin amince na dace Zan miki gata Mata dubu duk kin zarce Kin musu rata Zancen nabarki ko karya ce Baby (ke kike mini so) Baby (ke kike mini so) Baby (ke kike mini so) Baby (ke kike mini so) Ina ganinki zuciyata ras Kece kika sanya rai yayi mun fes Tsabta gareki ga jiki nan chas Ba mai tabarki in nazo ko kes Rikon ki zan kwarai na shriya Kema ki kara daura niyya Baby ni nake miki so Ni nake miki so Baby ni nake miki so Baby ni nake miki so Ni nake miki Baby (ke kike mini so) Baby (ke kike mini so) Baby (ke kike mini so) Baby (ke kike mini so) Musax mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out