Lyrics

Eh ga alkawari na baki Rike mini kema Da naki a raina tabbas Idan na cire na saba Ga alkawari na baka Rike mini kaima Da naka a raina tabbas Idan na cire na saba Abinda yasa rai kogi Yake mini kara Na kamu da san mamaki Ya zam mini kura Ance marashin tambihi Yakan rasa gyra Yau nawa naso kiyi sharhi Ki gamsu na tsira Na rayu dake nai buri Cikon madadi so amsa Ga alkawari na baka Rike mini kaima (soyayya) Da naka a raina tabbas Idan na cire na saba Ki daura baza na fita da gwana A jinsin mata Gatangatana a sanya tsana A so mai rata Da rai da rabo Gidansu guda cire kokonto Da jure wuya maza Suka cimma so daidaito Mabukaci na nufina Nashi ake kwana Me ya harban naji raina Tai mun kunna Kiji amsar magana ce Daga baki na Kisani dai zaki Bashi gudun bauna Mafaruci bai ratsi Ma bugun raina Ma'aboci naki anso nazamo In fafata Da rai da rabo Gidansu guda cire kokonto Da jure wuya maza Suka cimma so daidaito Nafsi, nafsi inda rabo Kubutar mu kalaminki naso Kukan ciki fuska ta fitar Ki fahimta na samo matsaya Nafsi, nafsi inda rabo Kubutar mu kalamanka naso Zurfin ciki me zai kubutar Na fada maka kaine na daya Na kwan da zaton zana fada A fada mini shine nashigo Gwarzo kika so toh ki riko Kofar danayo ba tarago Har ranki na furta ya daka Kalmar naga tasaki 'dabo Nafsi, nafsi so yazamo hanya Da gara anbi zago Na share guri dan ki shigo So namu dake bai tabuwa Nafsi, nafsi inda rabo Kubutar mu kalamanka naso Zurfin ciki me zai kubutar Na fada maka kaine na daya Eh ga alkawari na baki Rike mini kema Da naki a raina tabbas Idan na cire na saba Ga alkawari na baka Rike mini kaima Da naka a raina tabbas Idan na cire na saba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out