Listen to Ado gwanja Lingui lingui by Dj Nelly

Ado gwanja Lingui lingui

Dj Nelly

Afro-Beat

197 Shazams

Lyrics

Lingui lingui-gui Lingui lingui-lingui 'yar jigida Sama lingui (sama) Aye linguiya lingui Kasa lingui Mata linguiya, linguiya Haba Sama Koda lingui Zakuyi lingui Mata ko ba lingui (Zakuyi lingui linguiya, linguiya) Kai daga nazo dana ishe mata an fara Sai zan tashi su ringa fadin "sai an kara" Toh kuma ga sanadin mata Dukiya da yawwa nan na tara Toh tukuicin kyauta ne Sai na baku salon wakar linguiya A'a ban tsaya daga nan ba Mata zan shawarce ku Ku taho, ku taho Na nawa kuzo nan muyi naku A cikin nasu Sam-sam kar inji bakin ku Sai nai kwance cikin yunwa Sanan in tashi ina dokin zan karya Bakin ka gari ne Amma kuma alkali harshe Daka iya bakinka Idan ka fada wazai kushe Kuma duk kyawu na gini Zai rushe idan har tushe Bani fassara zancen nan Ai sai mai sauraro ya shirya Suna wai ta kare Muna dada buden salon shafi Toh ku daina garaje Idan da fari da karshen littafi Tunda mun san mun faro ta Zamu gama ku cire haufi Kadan da nufin Allah Shi ya nufa a kira Gwanjan Dawaiya A'a, a'a zaurance Ko naki fada muku zance ne Ado na gari tabbas ku yarda Da taken rimi ne In bayar dan an bani Wanan tukuicin kyauta ne Ko kun manta ne In babu wuyana yaza'ai in juya Ka boye sirrinka a tona Abin ban haushi ne Ai kana rufe naka Idan ka yarda ciki ma kundi ne In kayi mini nai magana Tura to fah takai bango ne Malam ja girman ka Kabarni in doka kidana ayi linguiya Makocin mai akuya yasai kura Toh kowa da abincinsa Nufin haka toh kowa Akwai kiwon da yarbe sa Shi hura wutar murhu Fa baya cikin aikin tusa Ku tambayi Hussaini na Danko Idan kunyi zargin nai muku karya Ni ke waka Ko ban fada ba kunsan wanene Ku tambayi mata Sa ce muku "Ado Gwanja ne" Mai doka kidan wakar Isa na garin Gombawa ne Da akwai sauran sharhi Sai kun gama jin taken wakar linguiya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out