Listen to Kankana (feat. Cdeeq) by Deezell

Kankana (feat. Cdeeq)

Deezell

Afro-Beat

1,757 Shazams

Lyrics

Kin gani kina so Zo taho da sauri-sauri Kin gani kina so Zo haho da sauri-sauri Kankana (aha) Kankana (aha) Kankana (aha) Kankana (aha) Na gani ina so sweet in the mouth gata da gardi Ta sha kaji taji dadi har tayi santi Idan kasha ta kaji ta da gardi Bata da suga gata da zaki Idan kaganta kafara marmari Sha a benci shata da kwallo Shata a kitchen da lokacin kallo Bani kankana ban san abarba Bana son kankana marar nuna Yankoman kadan na dan dandana Ahh kankanar ai ta nuna Kin gani kina so Zo taho da sauri-sauri Kin gani kina so Zo haho da sauri-sauri Kankana (aha) Kankana (aha) Kankana (aha) Kankana (aha) Toh zo ki bani kankana Bani son dogon magana Bani son zance ayaba Dan ina da daya a kasa So give me the sauce Give me the juice Give me the what I'm in love with In batada zaki harka ta baci Bani kankana mai zaki a daji Toh ke kizo mana Nawane kankana kar ki hada ni da lemu sai kankana Rabata biyu sa daya a leda kiban daya in sha mana Kin gani kina so Zo taho da sauri-sauri Kin gani kina so Zo haho da sauri-sauri Kankana (aha) Kankana (aha) Kankana (aha) Kankana (aha) Kin gani kina so Zo taho da sauri-sauri Kin gani kina so Zo haho da sauri-sauri Kankana (aha) Kankana (aha) Kankana (aha) Kankana (aha)
Writer(s): Ibrahim Rufai Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out