Lyrics

Tafiyar ka da waige kai Duk matsayar magana ka kai Kuma nayi damara nima ba wani wanda yayi min sai kai Wani baya min shinge kan aniyar da ka min ta kai Daga kai kuma ba kowa kar ka musa wa kalamai na Tafiyar ka da waige kai Duk matsayar magana ka kai Kuma nayi damara nima ba wani wanda yayi min sai kai Wani baya min shinge kan aniyar da ka min ta kai Daga kai kuma ba kowa kar ka musa wa kalamai na Tafiyar ka da waige kai Duk matsayar magana ka kai Kuma nayi damara nima ba wani wanda yayi min sai kai Wani baya min shinge kan aniyar da ka min ta kai Daga kai kuma ba kowa kar ka musa wa kalamai na Tafiyar ka da waige kai Duk matsayar magana ka kai Kuma nayi damara nima ba wani wanda yayi min sai kai Wani baya min shinge kan aniyar da ka min ta kai Daga kai kuma ba kowa kar ka musa wa kalamai na
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out