Lyrics

Northeast record Lilin baba On top Baby kece gani na Sanan bugu da kari Kece na sanya a dama na Kar kiyi talala Kara matsowa gurina Ni so nazo na baki, dan allah baby zo Baby zo zo, ki bani zuciya Zo zo ki bani zuciya Zo zo tauraruwar raina Zo zo baby zo Zo ki bani zuciya Ehh baby Ki bani zuciya Eh darling Tauraruwar raina Eh baby Rabin raina Kece rabin raina Rabin raina Kece rabin raina Rabin raina Kece rabin raina Rabin raina Kece rabin raina Ni dake zanyi fariya Da dariya nawa Domin ke zanyi fariya Da dariya nawa Ni dake zanyi fariya Da dariya nawa Domin ke zanyi fariya Da dariya nawa Komai zanyi ma sai dake ne Ko barci zanyi ma sai dake ne Ko abinci zanaci ma sai dake ne Yammaci hadda safiya Dole zan miki inkiya Ke kike haske duniya Zo zo ki bani zuciya Zo zo ki bani zuciya Zo zo tauraruwar raina Zo zo baby zo Zo ki bani zuciya Ehh baby Ki bani zuciya Eh darling Tauraruwar raina Eh baby Rabin raina Kece rabin raina Rabin raina Kece rabin raina Rabin raina Kece rabin raina Rabin raina Kece rabin raina Ni dake zanyi fariya Da dariya nawa Domin ke zanyi fariya Da dariya nawa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out