Lyrics

Laila Ni ce Laila Laila Gani nazo ki saka ni idon ki (Laila) Zani furzo kalame daga baki (Laila) Ki kirani gwarzo a cikin masu san ki (Laila) Jirgi na yazo Laila (Laila) Kizo mu keta hazo Laila (Laila) Zana kai ki muje yawo ki bude idonki a duniya Laila Ni ce Laila Laila Babu kowa in gaka kai na hango (Laila) Zana jingina sai a jikin ka kazama bango (Laila) In munyi aure kai ne zaka zam bargo (Laila) Sanka ya ratsa ya shige kashi da 'bargo (Laila) Alkawarin so mun kulla Dani da kai ba mai matsala zamu ji dadin tarayya Laila Ni ce Laila Laila Tafiyar da na dauko ke zaki min masauki Laila Sai ki bani ruwa in sha inyi alwalla nai sallah In daga hanu na sama inta addu'a gun Allah Ya bani ke muyo aure in kai ki gida na villa Nai amarya ba kunya Zanyi shaila (Laila) In kira su abokai na suzo duk su kwashi tuwo da miya Laila Ni ce Laila Laila In da rai rabo ina nan ko watan watarana tabbas Abinda Allah ya tsara dole zaya faru tillas Allah tsare dukka wanda suke so saka mini cikas Watarana zaku dana in saka mashi Pampers Ni duk wanda yake so na ya bani kudi na rappers Sai inje kasuwa siyaya Kawaye su min rakiya Laila Ni ce Laila Laila Laila Ni ce Laila Laila
Writer(s): Trabye Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out