Lyrics

(Ma) (Ma) (Ma-mad o!) Madubin su ke kadai na so Na kure ko basu so Babu kwalliya in ba ke Hoton ki ma ya fi su kyau Halin ki rububin su yau Fushin ki murmushin su ne Ko babu so a zuciya Gare ki zana waiwaya Kula dake aikin da ban gajiya, ah-ahh Sarki gwanin sarauniya Sannan uba ga gimbiya Tsufa gare mu bai zama karaya-ah Kiji shauki na Kiji shauki na Gata na Gata na kece Nayi nisa na riga na tafi Kan son ki na hada kundin harafi Wayyo ni Ke kadai ke tsuma ni Kukan ki zan share tuntuni A kan ki za na buga na tare Tsaye ne Shauki daya ne Ko babu so a zuciya Gare ki zana waiwaya Kula dake aikin da ban gajiya, ah-ahh Sarki gwanin sarauniya Sannan uba ga gimbiya Tsufa gare mu bai zama karaya, ah Kiji shauki na Kiji shauki na Gata na Gata na kece Kiji shauki na Kiji shauki na Gata na Gata na kece (It's Hassan the youngest producer)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out