Lyrics

Na yarda da kai Kaima ka yarda dani mijina Munyi alkawari Komai wuya kar muyi rabewa Na yarda dake Kema ka yarda dani baby na Muyi alkawari Komai wuya kar muyi rabewa Ashe so dadi Ya sani zumudi Ko ina fushi in na ganka Sai inji raina dadi Garin so fadi Ko bani da kudi Kyakkyawar fuskarka Ina na kalla inyi nishadi Nai alawari ko mai rintsi Kece mai daki na Nayo kudirin Na zama dake har karshen rayina So ne sanadin haduwa dake Yau gaki a parlor na Mata ta gari Kamar ki babu ina dada godewa Na yarda da kai Kaima ka yarda dani mijina Munyi alkawari Komai wuya kar muyi rabewa Na yarda dake Kema ka yarda dani baby na Muyi alkawari Komai wuya kar muyi rabewa Na baka sarauta Dan ka chan-chanta Zauna fa ka huta Ga makulin mota Mijina, ya masoyi Kai zanwa bita Na kalamin so, so Na kalamin soyayya Nayi godiya Domin ke kika kare mutunci na Zanyi tatali Dan na farantawa mai kishina Auren danayi Ya zama alkairi na fada dangi na Fata mu kasanta zaman abadan Har chan aljanna a tare Na yarda da kai Kaima ka yarda dani mijina Munyi alkawari Komai wuya kar muyi rabewa Na yarda dake Kema ka yarda dani baby na Muyi alkawari Komai wuya kar muyi rabewa
Writer(s): Moussa Boube Harouna Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out