Lyrics

Soyayya ta rikita mini kwakwalwa Soyayya ta zamo mini fatalwa Ya zanyi da soyayya, zata kai ni gushewa Ni ya zanyi da soyayya, ta ha mini sakewa A rayuwata fa idan na same ki, na rabauta Domin ke usulinki na zabe sahiba ta Da kin tafi, ah da kyan asali sanan kina da tsabta Taka a sannu yar fulanin yarinya you are my mama sita Ko Romeo da Juliet basu kai mu a so ba senorita Yar fara ce a zuci da fuskarta na fahimta Shiyasa ko abun sha ban son Coke, gara Fanta Sai ki soni (ki soni) Ki bini (ki bini) Ki kaini (ki kaini) Baby nace ki soni (ki soni) Ki bini (ki bini) Ki kaini (ki kaini) Soyayya ta rikita mini kwakwalwa Soyayya ta zamo mini fatalwa Ya zanyi da soyayya, zata kai ni gushewa Ni ya zanyi da soyayya, ta ha mini sakewa Soyayya ta rikita mini kwakwalwa Soyayya ta zamo mini fatalwa Ya zanyi da soyayya, zata kai ni gushewa Ni ya zanyi da soyayya, ta ha mini sakewa Zuciya tai fari, fari Ni ganinki a yau nai mari, mari Kaina na jiri, jiri Sahiba zo kiyi mini yori, yori Hadin ga da tsari, tsari Ni dake zamuyo mari, mari Kiyo mini fari, fari Da idanki kiyo mini kwari, kwari Ni zan shiga garari In kika ce sona yana wari, wari Ni zan buga tambari Koda zan shiga hadari Sai ki soni (ki soni) Ki bini (ki bini) Ki kaini (ki kaini) Baby nace ki soni (ki soni) Ki bini (ki bini) Ki kaini (ki kaini) Sai ki soni (ki soni) Ki bini (ki bini) Ki kaini (ki kaini) Baby nace ki soni (ki soni) Ki bini (ki bini) Ki kaini (ki kaini) Soyayya ta rikita mini kwakwalwa Soyayya ta zamo mini fatalwa Ya zanyi da soyayya, zata kai ni gushewa Ni ya zanyi da soyayya, ta ha mini sakewa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out