Lyrics

S piano on the beat Shi so mai tajin launi Ka saman ba tsammani Garin mu ana ce dani na zama sadauki Kece dani yau naki Nima kaina na baki Aminta dani kar ki sare baby kira ni Akanki na zama makaho Wa'yansu sunai mini ihu Sillar kauna zuci al amarin ba sauki Sam bana ci bana sha Nazama tamkar sha-sha-sha Na tabbata so baida karshe ko a ma'auni Shi dai sha'anin soyayya Yana sa ayi tarayya A kasa fahimtar miye ma ke a tsakani Suna sa rai ya fusata Sular haka har ya dimota Nagane so bai da tsadar wani ma zauni So baida gwani nayi auni Yana hana rai sukuni Hawan shi da kyal za ayo sauka da tunani Shi dai lokaci bako ne Idan har kazama wane Sai an tabbata kagane karkara har birni Shi so mai da gula harka Ba wanda ya sa shi a fuska Sanin shi wuya dan danon sa zuma ko daci Akan rasa kan soyayya Wadansu su sa suyi jinya Ana hauka sanadin so ayi maraici Mai so baya da dubara Baya lura da asara Ya kan zautu har ya sanya wadansu takaici Sharrin so in zai fara Baya duba ka tara Ya ka rutsa mai shi da mai neman na abinci So ne ke sanya farauta Ka naji kayi ta wahalta Da an magana sai kace so sai da azanci Dare ya zamo mini rana Kina ta gizo a ido na Da na kwanta damuwa sai in shiga kunci Ku min uzuri zan furta Duk mai so kar ya kagawta Domin shi so asali ba sabo ne ba Mix kobincus
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out