Lyrics

Ni ban so rabuwa ba So ni ban so rabuwa ba Mun hada soyayya ce ni ban so rabuwa ba On the beat So ya rufe ni ina ne zan sanya kaina Kullum ina nazari ya zanyi na fanshi kaina Kauna tana a jini tabbas so bai bari na Da farko ina soyayya shike gudu na Amma a yau nagane ya samu kaina So yayi nissa, wanda ba'a ishe shi Ya fargita ni, a yanzu ni ke gudun shi Idan da da hali so sai in kashe shi Soyayya soyayya soyayya Badan badan ba Soyayya soyayya soyayya Bata duba min ba Soyayya soyayya soyayya, soyayya dai Soyayya soyayya soyayya Anci amanata ga har ya keta mini jini Banyi zato ba, ko a garen koko a wani Yau karshe ce, wacce tasa so shi naki jini A gani a kasa wanda so ya kasa nine ba wani ba So yasan ya fada shine ya hada hanya ba daya Ki taho mu hade komai ya dafe ba tsoro naji ba Na baki zumar so, sai kika bani madaci Na saki a bacci, ni kika barni a farke Sam banyi zato ba, mai nema yayi dauke Kin ka raba ni da soyayya, dana ganta naja baya In na gayya miki naji ta, wanan shine karya Babu zato ba tsamani, kuka mini yankan baya So bai mini rana ba, tillas na fada Nidai so bai mini rana ba, dole na fada Soyayya soyayya soyayya Badan badan ba Soyayya soyayya soyayya Bata duba min ba Soyayya soyayya soyayya, soyayya dai Soyayya soyayya soyayya In kauna zata rabe, tunda alamu zata kwantanta Ka samu sai ka rike, kai da masoyi zaku kasanta Wanan ma kauna ce, tashi ka dubawa mabukata Jini da hanta sun hadu Fura da nonon ya kadu Zama nake so mun hadu Kida akeyi ya kadu Ke kika bani yallon kati Karshe sai kika ban ja ma Ke kika bani yallon kati Karshe sai kika ban ja ma
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out