Lyrics

Zaki uban maza Zaki uban maza, hayya Zaki, zaki uban maza So ne ingiza ni So ne ya rikita ni So ne ya haukata ni So ne ya firgita ni So ne ya ciciba ni Kuma sam bai wuce ya ke ba Ke nake bidda Kullum na jadada Sirrin na bankada So ne da ban zata ba Komai dana nake fada, kanki baiyi kama da bako a so ba Nazo da tawani na, mai kyan ado da duba Batai kalla daku ba Ba ai babu ni ba Rana ta fito, tafin hanu bai tare ta Rana ta fito, tafin hanu bai tare ta Nine rikon maza Mai ji da yan maza Na furta so gareki, tillas ki soni kema Ko jiki yayai gishewa Mai ja dani ya suma In sa shi yayai ta kirma Uban daban garin nan nine kowa ya rike suna Zaki, zaki uban maza, hayya Zaki, Zaki uban maza Kowa ya tabaki, zo ki gaya min Indai a kanki ne ba'a iya min Na sha aradu kanki na sha yasin Akanki zana aika mutum yanzun Ba tausayi a so in taba ki Duk a garin ga babu mai kula ki Dan an sani akanki ina horo In rai ya bacci in tarwatsa taro Ko mai gari da kanshi yana shakkar Zaki uban maza, nine Zaki uban maza Ah toh kowa ya waste mana Kai Kai na ma
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out