Lyrics

A MG boy record Soyayya linzami na Na warke daga ciwo na Kece dai, cikon buri na Harsashi ce ke madaukin raina Ko baki nan kusa kina raina Domin kece madubin idona Zabina makulin raina Kece wace naba duk kaina Muradina kin san komi na A koyaushe ki kika san ciwo na Ko banda lafiya, keke jinya na Ki tareraiyi ni bayka son laifi na Mecece wanan? Soyayya ce Mecece wanan? Soyayya ce So, so, so, so Soyayya ce So, so, so soyayya ce So yayi min ina gani dan gani gaki Bana fushi ko an tabani ne akanki Mai kwar jini ganin ki ne yasani dauki Ina farin ciki na moru ne da sanki Sone gamon jini kece abun yabawa Kece na baiwa kaina kin mallakewa Soyayya da ganin farko Kin sace mini zuciya Kece wace nake gani A dare rana ko safiya Burina yazo min Kece mai min komai Yadda nake kaunarki A rai bayi misaltuwa Zabina kyakkyawa Bayan ke ba kowa In na rasaki ashe tillas zan fada kewa Kin zama mai raino na Mai share min kuka na Soyayya daga ke Ban kara kulawa gun kowa Kiji tsarina tinda a so na yarda dake Matsayin dana baki A raina sai dai ke Ban damu da kowa ba Amma na damu dake Burina daya ne na kasance dake Abinci na kai baka Sanki nasa 'daka komai kin mini Da sanki yazo mini Har kin far mini babu batun wani So soyayya So soyayya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out