Lyrics

So na ne fah On the beat Ah sai da ke Nima sai da kai Sai da ke Ni dai sai da ke zana yi Babu ke Dawa zanyi soyayya? Sai da kai Nima sai da kai zana yi Babu kai Dawa zanyi soyayya? Ni dai sai dake zanayi Sai da ke baki zanyi yar muryar Babu ja ai kin more halayya Zuciya gare ki nan ta shirya Zamani uba ne ga mai laya Babu ke dawa zanyi tarayya? Ba kwada koda munyi ma shirya In da kai taya zanyi in juya? Sa ta mu dan zaga alkarya Gaskiya kai ka more halayya Mai siya shine zaiyi yar murya Ko bacci nake daki Ina san ki Sai na basu mamaki Na aure ki Sa ni a zuci Bakya hanji Ni ne naki Mai dabarar shirya hadi da magautan ki In dai kanki ne mai sona ban daina soyayya Kowa ya cika sai ya kan dauka Jeka bakar kasar hawfi zan bi bayan ka Masu bidar samar yarfi baridi in kuka Banji zantukan ko waye Da ya wuce naka Koda munyi fada kaga wa nakayi mun shirya Ahh sai da ke Ya zanayi babu kai? Ya ni dai sai da ke Nima ai sai da ke Nagode Nagode Mixed kobincus Sai da ke Ni dai sai dake zanayi Babu ke Dawa zanyi soyayya? Sai da kai Nima sai da kai zanayi Babu kai Dawa zanyi soyayya?
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out